Assalamu Alaikum'Yan uwa masu albarka mazauna garin Kano, ku kasance tare da tafsir ɗin Malama Zainab Ja'afar Mahmud a gidajen Radio kamar haka: Guarantee radio 94.7 FM karfe 2-3pm kullum a watan Ramadan. Vision radio 92.5 FM, da ƙarfe 5-6pm kullum a watan Ramadan.

Comments