Azumi duniya ne acikin aljan'na Akwai kofofi guda 8 Daga cikin su Akwai wata kofa sunan ta Rayan babu masu shiga wannan kofa sai masu azumi allah kasumu a ciki kakar bi ibadun mu

Comments