Posts

Showing posts from March, 2023

Assalamu Alaikum'Yan uwa masu albarka mazauna garin Kano, ku kasance tare da tafsir ɗin Malama Zainab Ja'afar Mahmud a gidajen Radio kamar haka: Guarantee radio 94.7 FM karfe 2-3pm kullum a watan Ramadan. Vision radio 92.5 FM, da ƙarfe 5-6pm kullum a watan Ramadan.

Image

Gwamnatin Buhari Ta Sanar Da Karin Albashi Ga Ma‘aikata Don Rage Musu Radadin Rayuwa

Image

Musulmi na farko da aka rantsar a matsayin shugaban yankin Scotland Humza Yousaf a lokacin da ya jagoranci sallah da iyalansa a darensa na farko a fadar shugaban Scotland.📸 - Humza Yousaf (Twitter)

tallafin ramadan .kazar sauduyya taba kasar Niger republic talafin azumi

Image

Azumi duniya ne acikin aljan'na Akwai kofofi guda 8 Daga cikin su Akwai wata kofa sunan ta Rayan babu masu shiga wannan kofa sai masu azumi allah kasumu a ciki kakar bi ibadun mu

Image

yada Yan kasar Niger republic ke rayiwa a kasar su shek Abdallah gadon kaya yaba bayani a cikin Wani WA àzin sa ce WA niger ta na da Dadin zama Kuma talakawan su ba sa CIN abinci sai da nama .

Image

Yada zaka samu aljan'na cikin sauki a Watan Ramadan

Yada zaka samu aljan'na cikin sauki a Watan Ramadan kiushira nan. Dan kolo

Yada zaka samu aljan'na cikin sauki a Watan Ramadan

Yada zaka gane yawan imanin ka shi imani Yana ragune ta hanyar rage aikin lada haka Kuma Yana karuwai ne ta yawaita aikin alkairi allah ne masani

Image
 
Yada ake salama a sunnah